iqna

IQNA

bakar fata
Tehran (IQNA) Wani bincike da jami'ar "Rice" ta gudanar ya nuna cewa musulmi bakaken fata a Amurka sun fi fuskantar  musgunawa da 'yan sanda ke yi a kasar har sau kashi biyar.
Lambar Labari: 3487747    Ranar Watsawa : 2022/08/25

Tehran (IQNA) Tsohon sakataren harkokin wajen Amurka Colin Powell ya mutu yana da shekaru 84, sakamakon kamuwa da cutar Corona.
Lambar Labari: 3486441    Ranar Watsawa : 2021/10/18

Tehran (IQNA) ‘yar majalisar dokokin Amurka musulma ta bayyana cewa an gina tsarin rundunar ‘yan sandan kasar ne bias nuna banbnci da wariya.
Lambar Labari: 3485809    Ranar Watsawa : 2021/04/14

Tehran (IQNA) Al’ummar Falastinu sun bi sahun mutanen Amurka masu nuna adawa da siyasar nuna wariya a tsakanin ‘yan adam.
Lambar Labari: 3484883    Ranar Watsawa : 2020/06/11